Bisa la'akari da irin halin rayuwarmu ta yau da kullun, da kuma irin halin inda muke zaune cikin duniya, ba duk lokaci muke dashi wanda zanu saurare labarun duniya daga gidajen radiyo ba, sabo da aiyukanmu ko kuma sabanin lokaci. Gumel da muryar jama'ar Jamus suka dauki nauyin kawu muku wannan labaran cikin na'urar ku mai kwakwalwa.
Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

New Page 1
New Page 2
New Page 3

Jaridu


Mahada

Webguide to Nigeria
UCLA
gamji

 

 

 
  Kuna bukatar abin sarrafa magana ta cikin na'ura mai kwakwalwa kafin kuji labarai daga wannan shafii, idan baku da shi zaku iya samu ita wannan abin sarrafa magana daga sashen da ake kira da (Abin sarrafa magana na gaskiya) ta wannan hanyar www.realaudio.com .

 Hanyar samun bututun magana kyauta
Ku danna nan, zaku samu kyauta


Labaran Safe daga karfe (06:30 zuwa 07:00) Agogon UTC
Labaran Rana daga karfe (13:00 zuwa 14:00) Agogon UTC
Labaran Dare daga karfe (18:00 zuwa 19.00) Agogon UTC 

Ma'aikatan Sashen Hausa Na Muryar jama'ar Jamus

Yana da kyau kusan mutanan da kuke jin muryarsu, wadannan sune suke kawu muku labaran duniya daga Jamus. Kuma bisa hadin kansu nake kawu muku labaran cikin injin ku mai kwakwalwa.

 
Alhaji Ado Gwadabe

Helnrich Bergstresser

Umaru Aliyu

Ahamadu Tijani Lawal

Habou Adi

Abdulrahman Kabir

Jamilu Sani

Mansour B. Bello

Zubair L. Abdurra'uf

Issoufou MamaneKoma Baya


Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

 


 
       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka mhashim@gumel.com@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.