Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

Chat Room
Check your mai

Classified Ad

Jaridu


Mahada

 

 

 

 

Bayanin Sa Ba'Ka'Ken Hausa 
1. Jeka Start ka danna kamar haka


 

2.Jeka Setting ka danna, daga nan ka tafi Contol Panel kamar yadda hoton dake kasa ya nuna

 

3. Idan baku ga komai ba ku bude View all Contol Panel options gaba daya

 

4. A cikin Contro Panel, sai a zabi Kundin (Folder) Fonts ka danna

 

5. Daga nan sai ka bude File, zabi Install New Fonts ka danna kamar haka:

 

6. Zabi Drive, kuma a duba Kundin (Folder) da kuka sa Bakaken Hausan da kuke son sanyawa kamar haka:

 

7. Zabi Sellect All daga hannun dama domin sanya Bakaken uku gaba daya

 

 

8. Zabi OK ka danna domin sanya Bakaken .

 

Wannan ita ce hanyar sanya wadannan bakake na Hausa a Komfyutarku{talla}

Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka mhashim@gumel.com

@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.