Hausa Hausa English
Wakokin Hausa

Chat Room
Check your mai

Classified Ad

Jaridu


Mahada

 

 

 

 

Garin Gumel 


Sarki Mohammed Sani II
Sarki Muhammad sani II
Sarki Ahmed Mohammed sani II
Sarki Ahmed Mohammed Sani II
Sarki Muhammadu nakota I
Sarki Muhammadu Nakota I
 

Tarihi ya nuna cewa Mangawa (Barebari) suka kafa Garin Lautai, Wanda a zamanin yau ake kira Gumel. Kamar yadda Masana tarishi suka bayyana cewa Mangawa (Barebari), sun kauro ne daga kogin Maliya a kasar Masar, suka dinga yada zango a gurare daban-daban har sai da suka sami yada wani gagarumin zango a Ngazargamu, a kudancin Cadi. Wannan shine babban yada zango da suka yi a shekara ta 1480, wanda shine lokacin da aka kafa ta karkashin Shehun Borno, kamar yadda aka santa a yau. Bayan karamin lokaci ba da jimawa ba, sai wadannan bakin suka sake kwasar kayansu suka yi gaba. Wannan karon shine kuma suka doshi yamma saida suka dangana da wata fada mai suna Tumbi, suka huta sa’annan suka kara kutsawa zuwa Gumel, inda suka kafa masaukinsu na karshe, tsakanin 1729-1848.

Masana'antu Da Tattalin Arzikin Gumel
Ma Shimman Gurare A Kasar Gumel
 

Littatafan Hausa

 
Gidajen Rediyo Hausa

 

 

       
 

Mohammed Hashim Gumel ya tsara ya gina wannan shafi. Kofar mu a bude take bisa duk wasu shawarwari da kuma ra'ayoyinku, kan wannan fili, da kuma irin abinda kuke so mu rika wallafawa."Gyara kayanka bai zama sauke muraba ba." Ana iya aiko mana da wasika ta layi kamar haka mhashim@gumel.com

@Gumel.com 1998 Wannan fili an kareshi da dokar wallafawa, a nemi izzini kafin amfani da kayan mu.